YouVersion Logo
Search Icon

Luka 12:3

Luka 12:3 SRK

Abin da kuka faɗa a cikin duhu, za a ji shi a hasken rana. Kuma abin da kuka faɗa a kunne, a cikin ɗakunan ciki-ciki, za a yi shelarsa daga kan rufin ɗakuna.

Verse Image for Luka 12:3

Luka 12:3 - Abin da kuka faɗa a cikin duhu, za a ji shi a hasken rana. Kuma abin da kuka faɗa a kunne, a cikin ɗakunan ciki-ciki, za a yi shelarsa daga kan rufin ɗakuna.

Free Reading Plans and Devotionals related to Luka 12:3