YouVersion Logo
Search Icon

Luka 1:59

Luka 1:59 SRK

A rana ta takwas, sai suka zo don a yi wa yaron kaciya, dā za su sa masa sunan mahaifinsa Zakariya ne