YouVersion Logo
Search Icon

Yohanna 19:19

Yohanna 19:19 SRK

Bilatus ya sa aka rubuta wata sanarwa aka kafa a kan gicciyen. Abin da aka rubuta kuwa shi ne, YESU BANAZARE, SARKIN YAHUDAWA.