YouVersion Logo
Search Icon

Yohanna 16:13

Yohanna 16:13 SRK

Amma sa’ad da shi, Ruhun gaskiya ya zo, zai bi da ku zuwa ga dukan gaskiya. Ba zai yi magana don kansa ba; zai faɗi abin da ya ji ne kaɗai, zai kuma faɗa muku abin da bai faru ba tukuna.

Video for Yohanna 16:13

Verse Image for Yohanna 16:13

Yohanna 16:13 - Amma sa’ad da shi, Ruhun gaskiya ya zo, zai bi da ku zuwa ga dukan gaskiya. Ba zai yi magana don kansa ba; zai faɗi abin da ya ji ne kaɗai, zai kuma faɗa muku abin da bai faru ba tukuna.

Free Reading Plans and Devotionals related to Yohanna 16:13