YouVersion Logo
Search Icon

Yohanna 13:3

Yohanna 13:3 SRK

Yesu kuwa ya san cewa, Uba ya sa dukan abubuwa a ƙarƙashin ikonsa, ya kuma san cewa daga Allah ya zo, zai kuma koma wurin Allah

Free Reading Plans and Devotionals related to Yohanna 13:3