Ibraniyawa 8:3
Ibraniyawa 8:3 SRK
Da yake dole kowane babban firist da aka naɗa yă miƙa baye-baye da hadayu, haka ma wannan ya bukaci yă kasance da abin da zai miƙa.