YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 7:6

Ibraniyawa 7:6 SRK

Ko da yake Melkizedek ba daga zuriyar Lawi ba ne, duk da haka Ibrahim ya ba shi kashi ɗaya bisa goma na abin da yake da shi, Melkizedek kuwa ya sa masa albarka, shi da aka yi wa alkawura.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ibraniyawa 7:6