YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 6:8

Ibraniyawa 6:8 SRK

Amma ƙasar da take ba da ƙaya da sarƙaƙƙiya ba ta da amfani tana kuma cikin hatsarin la’ana. A ƙarshe za a ƙone ta.