Ibraniyawa 5:2
Ibraniyawa 5:2 SRK
Da yake babban firist ɗin mai kāsawa ne, yana iya bin da jahilai da kuma waɗanda suka kauce hanya, a hankali.