YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 4:15

Ibraniyawa 4:15 SRK

Gama babban firist da muke da shi ba marar juyayin kāsawarmu ba ne, amma muna da wanda aka gwada ta kowace hanya, kamar dai yadda akan yi mana, duk da haka bai yi zunubi ba.

Verse Image for Ibraniyawa 4:15

Ibraniyawa 4:15 - Gama babban firist da muke da shi ba marar juyayin kāsawarmu ba ne, amma muna da wanda aka gwada ta kowace hanya, kamar dai yadda akan yi mana, duk da haka bai yi zunubi ba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ibraniyawa 4:15