YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 3:17

Ibraniyawa 3:17 SRK

Da su wane ne kuwa ya yi fushi har shekaru arba’in? Ba da waɗanda suka yi zunubi, waɗanda suka mutu a hamada ba?