Ibraniyawa 3:10
Ibraniyawa 3:10 SRK
Shi ya sa na yi fushi da wancan zamani, na kuma ce, ‘Kullum zukatansu a karkace suke, ba su kuma san hanyoyina ba.’