YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 2:3

Ibraniyawa 2:3 SRK

yaya za mu tsira in muka ƙyale irin wannan babban ceto? Wannan ceto, wanda Ubangiji ne ya fara sanar, aka kuma tabbatar mana ta bakin waɗanda suka ji shi.