YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 13:7

Ibraniyawa 13:7 SRK

Ku tuna da shugabanninku, waɗanda suka faɗa muku maganar Allah. Ku dubi irin rayuwar da suka yi ku kuma yi koyi da bangaskiyarsu.