Ibraniyawa 13:16
Ibraniyawa 13:16 SRK
Kada kuma ku manta yin aikin nagari da kuma taimakon waɗansu, gama da irin waɗannan hadayu ne Allah yake jin daɗi.