YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 10:12

Ibraniyawa 10:12 SRK

Amma da Kiristi ya miƙa hadaya ɗaya ta dukan lokaci saboda zunubai, sai ya zauna a hannun dama na Allah.