Ibraniyawa 1:6
Ibraniyawa 1:6 SRK
Haka kuma, sa’ad da Allah ya kawo ɗan farinsa a duniya ya ce, “Bari dukan mala’ikun Allah su yi masa sujada.”