YouVersion Logo
Search Icon

Ibraniyawa 1:2

Ibraniyawa 1:2 SRK

amma a waɗannan kwanaki a ƙarshe ya yi magana da mu ta wurin Ɗansa, wanda ya naɗa magājin dukan abubuwa, wanda kuma ta wurinsa ya halicci duniya.