YouVersion Logo
Search Icon

Farawa 18:14

Farawa 18:14 SRK

Akwai abin zai gagari UBANGIJI? Zan komo wurinka a ƙayyadadden lokacin nan shekara mai zuwa kuma Saratu za tă haifi ɗa.”