Galatiyawa 6:10
Galatiyawa 6:10 SRK
Saboda haka, in da hali, bari mu aikata nagarta ga dukan mutane, musamman ga waɗanda suke na iyalin masu bi.