YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 5:4

Galatiyawa 5:4 SRK

Ku da kuke ƙoƙarin kuɓuta ta wurin Doka an raba ku da Kiristi ke nan; kuka kuma fāɗi daga alheri.