YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 4:7

Galatiyawa 4:7 SRK

Saboda haka kai ba bawa ba ne kuma, kai ɗa ne; da yake kuwa kai ɗa ne, Allah ya mai da kai magāji.

Video for Galatiyawa 4:7

Verse Image for Galatiyawa 4:7

Galatiyawa 4:7 - Saboda haka kai ba bawa ba ne kuma, kai ɗa ne; da yake kuwa kai ɗa ne, Allah ya mai da kai magāji.