YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 4:30

Galatiyawa 4:30 SRK

Amma me Nassi ya ce? Nassi ya ce, “Kori macen nan ’yar aikin gida da ɗanta don ɗan mace ’yar aikin gida ba zai taɓa raba gādo tare da ɗa na ainihin matarka ba.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Galatiyawa 4:30