YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 4:19

Galatiyawa 4:19 SRK

Ya ku ’ya’yana ƙaunatattu, ina sāke shan wahalar naƙudarku, har sai Kiristi ya kahu a cikinku.