YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 4:18

Galatiyawa 4:18 SRK

Yana da kyau ku kasance da irin wannan niyya idan da nufi mai kyau ne, ku kuma kasance a haka koyaushe ba sai ina tare da ku ba.