Galatiyawa 4:15
Galatiyawa 4:15 SRK
Me ya faru da dukan farin cikinku? Na tabbata, a lokacin, da mai yiwuwa ne da kun ciccire idanunku kun ba ni.