YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 4:1

Galatiyawa 4:1 SRK

Abin da nake nufi shi ne, muddin magāji yana ɗan yaro ne tukuna, babu bambanci tsakaninsa da bawa, ko da yake shi ne da mallakar kome.