Galatiyawa 3:3
Galatiyawa 3:3 SRK
Ashe, rashin azancinku har ya kai ga haka? Bayan kun fara da Ruhu, a yanzu kuma da halin mutuntaka za ku ƙarasa?