YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 3:2

Galatiyawa 3:2 SRK

Zan so in san abu guda tak daga gare ku. Kun karɓi Ruhu ta wurin kiyaye Doka ne, ko kuwa ta wurin gaskata abin da kuka ji?