YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 3:16

Galatiyawa 3:16 SRK

Alkawaran nan fa ga Ibrahim ne aka faɗa da kuma wani zuriyarsa. Nassi bai ce, “da zuriyoyi ba” wanda ya nuna kamar mutane da yawa, amma “ga zuriyarka,” wanda yake nufin mutum ɗaya, wanda shi ne Kiristi.

Free Reading Plans and Devotionals related to Galatiyawa 3:16