YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 3:10

Galatiyawa 3:10 SRK

Dukan waɗanda suka dogara ga kiyaye Doka la’anannu ne, gama a rubuce yake cewa, “La’ananne ne duk wanda bai ci gaba da yi dukan abubuwan da aka rubuta a Littafin Doka ba.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Galatiyawa 3:10