YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 2:1

Galatiyawa 2:1 SRK

Bayan shekara goma sha huɗu sai na sāke haurawa zuwa Urushalima, a wannan lokaci na tafi tare da Barnabas. Na kuma ɗauki Titus muka tafi tare.