Galatiyawa 1:8
Galatiyawa 1:8 SRK
Amma ko mu, ko mala’ika daga sama ya yi wa’azin wata bishara dabam da wadda muka yi muku, bari yă zama la’ananne har abada!