YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 1:4

Galatiyawa 1:4 SRK

Shi wanda ya ba da kansa saboda zunubanmu don yă cece mu daga wannan mugun zamani na yanzu, bisa ga nufin Allah wanda yake kuma Ubanmu