YouVersion Logo
Search Icon

Galatiyawa 1:14

Galatiyawa 1:14 SRK

Na ci gaba a cikin Yahudanci fiye da yawancin Yahudawan da suke tsarana, na kuma yi ƙwazo ƙwarai ga bin al’adun kakannina.