YouVersion Logo
Search Icon

Afisawa 6:13

Afisawa 6:13 SRK

Saboda haka sai ku yafa dukan kayan yaƙi na Allah, domin sa’ad da ranar mugun nan ta zo, ku iya yin tsayin daka, bayan kuma kuka gama kome, ku dāge.

Video for Afisawa 6:13

Verse Image for Afisawa 6:13

Afisawa 6:13 - Saboda haka sai ku yafa dukan kayan yaƙi na Allah, domin sa’ad da ranar mugun nan ta zo, ku iya yin tsayin daka, bayan kuma kuka gama kome, ku dāge.