YouVersion Logo
Search Icon

Kolossiyawa 2:2

Kolossiyawa 2:2 SRK

Manufata ita ce a ƙarfafa su su kuma zama ɗaya a cikin ƙauna. Ina so su kasance da cikakken ƙarfin hali domin suna da cikakken fahimtar asirin Allah, wato, Kiristi kansa