YouVersion Logo
Search Icon

Kolossiyawa 2:16

Kolossiyawa 2:16 SRK

Saboda haka kada ku bar wani yă shari’anta ku a kan abin da kuke ci ko sha, ko bisa ga abin da ya shafi wani bikin addini, ko Bikin Sabon Wata ko na ranar Asabbaci.