Kolossiyawa 2:15
Kolossiyawa 2:15 SRK
Bayan ya ƙwace makaman ikoki da hukumomi, ya kunyata su a sarari, ya ci nasara a bisansu ta wurin gicciye.