YouVersion Logo
Search Icon

Kolossiyawa 1:21

Kolossiyawa 1:21 SRK

A dā kuna a ware da Allah, kuka kuma zama abokan gāba a cikin tunaninku saboda mugun halinku.