YouVersion Logo
Search Icon

Kolossiyawa 1:11

Kolossiyawa 1:11 SRK

Allah yă ƙarfafa ku da dukan iko bisa ga ɗaukakar ƙarfinsa domin ku kasance da jimrewa sosai da kuma haƙuri, cikin farin ciki