YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:8

Ayyukan Manzanni 9:8 SRK

Shawulu ya tashi daga ƙasa, amma sa’ad da ya buɗe idanunsa bai iya ganin wani abu ba. Saboda haka aka kama hannunsa aka yi masa jagora zuwa cikin Damaskus.