YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:41

Ayyukan Manzanni 9:41 SRK

Ya kama ta a hannu ya taimake ta ta tsaya a ƙafafunta. Sa’an nan ya kira masu bi da kuma gwaurayen ya miƙa musu ita da rai.