YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:4-5

Ayyukan Manzanni 9:4-5 SRK

Sai ya fāɗi a ƙasa ya kuma ji wata murya ta ce masa, “Shawulu, Shawulu, don me kake tsananta mini?” Shawulu ya yi tambaya ya ce, “Wane ne kai, ya Ubangiji?” Ya amsa ya ce, “Ni ne Yesu wanda kake tsananta wa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 9:4-5