YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:39

Ayyukan Manzanni 9:39 SRK

Sai Bitrus ya tafi tare da su, sa’ad da ya iso sai aka kai shi ɗakin saman. Duka gwauraye suka tsaya kewaye da shi, suna kuka suna nunnuna masa riguna da kuma waɗansu tufafin da Dokas ta yi yayinda take tare da su.