YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:38

Ayyukan Manzanni 9:38 SRK

Lidda yana kusa da Yoffa; saboda haka sa’ad da almajirai suka ji cewa Bitrus yana a Lidda, sai suka aiki mutum biyu wurinsa su roƙe shi cewa, “In ka yarda ka zo nan da nan!”