YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:36

Ayyukan Manzanni 9:36 SRK

A Yoffa akwai wata almajira mai suna Tabita (a harshen Girik sunanta shi ne Dokas); ita mai aikin alheri ce kullum, tana kuma taimakon matalauta.