Ayyukan Manzanni 9:34
Ayyukan Manzanni 9:34 SRK
Sai Bitrus ya ce masa, “Eniyas, Yesu Kiristi ya warkar da kai. Tashi ka naɗe tabarmarka.” Nan da nan Eniyas ya tashi.