Ayyukan Manzanni 9:28
Ayyukan Manzanni 9:28 SRK
Saboda haka Shawulu ya zauna tare da su yana kai da kawowa a sake a cikin Urushalima, yana magana gabagadi a cikin sunan Ubangiji.