YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:26

Ayyukan Manzanni 9:26 SRK

Da ya zo Urushalima, ya yi ƙoƙarin shiga cikin almajiran amma dukansu suka ji tsoronsa, ba su gaskata cewa tabbatacce shi almajiri ba ne.